Yau Lahadi 6/10/2024| Autan mamma Ramadan Ya Suman Tsaye Damben farko A kano

Spread the love


Yau Lahadi 6/10/2024| Autan mamma Ramadan Ya Suman Tsaye Damben farko A kano

source

Reviews

0 %

User Score

0 ratings
Rate This

Sharing

0 0 votes
Article Rating
simple-ad

This is a demo advert, you can use simple text, HTML image or any Ad Service JavaScript code. If you're inserting HTML or JS code make sure editor is switched to 'Text' mode.

Subscribe
Notify of
guest
24 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments
@MoustaphaHarouna-g4w

❤❤❤❤❤

@AlayeAsake

Ramadan ❤❤❤❤

@MamanhafsatMusa

Masha allah ramadan allah yakara lfy

@hudagas4127

Gaskiya Autan Mamman Mugune… Allah Ya kara zafin hannu MASHEKI❤

@umarhassan8324

Gaskiya ref din nan baida adalci

@bilalbashir2985

eh aiki gamen kareka❤❤❤❤🎉🎉🎉

@ShamsuAuwal-q2e

Dan liti kalalata gidan ka wlh

😂🎉🎉🎉🎉🎉❤❤

@ShamsuAuwal-q2e

Wannan rafali jamusne

@AhmadBuwai

Gaskiya ina baiwa Gurumada shawara su kauracewa Gidan Danliti don wannan rashin Adalcin yayi yawa

Mun gode da tunatar war da bahagon dan kanawa ya yiwa shuwaga bannin Nigeria 🇳🇬 Allah yasa su gyara

@AbdulKTboy

Gaskiya ramadan lafiya tasamu daga ni naku abdul kt boy

@MukhtarUsman-zl3wh

Shima Sale ya zama Femi

@abubakarmuhammad6378

Dan Allah Taya bazakuba agantsare nasa kissana kuduba kisan autan mamma kafayasa masa

Ramdam garba allah ya Baja saa

@MukhtarUsman-zl3wh

Gaskia damben kano Sai ahankali

@aliyusulaiman3508

Wannan rafan wallahi bai iya huri ba. Ya zabi bangare.

Ta yaya zai hana kisan Ramadan, ya bada kisan Autan Mamman?

@aliyusulaiman3508

Kutumar Bura uba. Wallahi karya ne, an buge Ramadan. Ko shi kan sa Ramadan ya suma. Munji rinto.

@AdammusaMusa-v2f

Arewa kowadarki❤❤❤

@abdulazeezyaro8390

Insha'Allahu sai mundawo da martabar dambe aduniya

@SadiqMkukuwa

Yaushe ramadan yadawo dambe plz

Wannan kisa ne. Ba ku Yin adalci duk lokacin da Ramadan Bai da nasara

NI masoyin Ramadan NE; Gaba da BAYA : Don Allah WA ZAI bani number WAYANSA?

@NuraAminu-xp1lu

Indai kisa da autan mamman yayima bahagon dan kanawa kisane to ramadan ma ya fadi justice for kudu