Yau lahadi 15/9/2024 ta ɓaci a Dambe warriors Alhasan ya sumar da sarki Ali ƙanin Bello
Yau lahadi 15/9/2024 ta ɓaci a Dambe warriors Alhasan ya sumar da sarki Ali ƙanin Bello
Yau lahadi 15/9/2024 ta ɓaci a Dambe warriors Alhasan ya sumar da sarki Ali ƙanin Bello
source
Reviews
0 %
Aslm Aliyu dan jarida muna ganin video naka tare da tambarin warrior kaima kana masu tallah wannann abun ba alkairi bane, idan ma kqna tare da sune shawara ta a gare ka tun da wuri kaje kanemi sana'a yakasan ce kana da wani abun yi, dalilina na fadar hakan wadannan mutanan mayaudara ne sun shiga dambe tare amfani da manyan kudade sun daukaka darajar sa bukatar su dambe yazama sport kqmar kowane wasa a fadin duniya, amma matsalar shine akwai lauje cikin nadi, nan gaba duk wata kungiya da sauran wasu hausawa dake cikin tafiyar wlh sai sun watsar dasu har kaima da kake ganin ana jawoka jiki kai har abubqkar funtua bazasuyi tafiya daku ba mutanen su zasu dauka, ganin harkar tazama kudi su watsar da masu gidajen dambe, wannan tsohon plan ne tun gidan Ali zuma suke shiri, ko gidan Ali zuma zuma da aka kulle sharrin sune sbd ina evidence videos 3 suna nan kuma nan gaba kadan zan fitar dasu, shi kabila ya maida bahaushe wawa dabba, idan sune ke wannan wasan bahaushe yai kokarin shiga yanzu da sun raba mutun da duniya, amma sbd kammu ciwon wawanci ya kare ana amfani dani da kammu muke taimaka musu muna yadawa kuma dazarar harkar tama wani abu zau yadda ku suyi tafiyar da mutanen su kai kuma kudin da kasamu bazasu iya rike kaba ,daga baya kana tunani ya Akayi tunada bakq da sana'a da wannan abun kq dogara, Allah yasa ku gane gaskiya
Gskia dambe warriors baiyi ba
Amma tunda suna so ta su tayi
Nima atounani culpa gouda souke
Dama Ali da alasan ba culap daya suke ba ?