Yadda nake rayuwa a matsayin mata-maza a Kano
Yadda nake rayuwa a matsayin mata-maza a Kano
Wata mata-maza da ke jihar Kano ta bayyana mana yadda take rayuwa da kuma irin ƙalubalen da take fuskanta sakamakon halittarta.
source
Reviews
0 %
ALLAH sarki….tabani tausayi…. ALLAH me halittu daban-daban mungode ma
Ayi aiki kawai indai kina al ada to lallai kinfi karfi ta jinsin mace. Allah ya baki ikon cin wannan jarabawan yakuma sa kisamu lafiya. Amin
Amma baiwar Allah likigane yake zabawa me irin wnn larurar jinsin da yafi daxewa dashi, tunda kinfi San jinsin mace Allah ya sa likitocin suga yiwuwar haka suyi miki akan hakan. Allah sarki, Allah ya baki lpy,
Allah baku lafiya
Allah Ubangiji Ya bada lafiya,
Kamar haka shi ake kira da XXY, Klinefelter syndrome…
Helloy my friends
Allah yabaki lfy❤
Uwayenta ne yakamata sunyi mata operation tun kafin ta girma haka
Allah yabake lfy
❤❤❤
Naji kamar ba yarinya ba
Allah ya baki mafita da miji nagari
Allah sarki allah mai yin yanda yaso da bawan sa
😢😢😢😢😢😢😢😢😢
Allaah ya kawo miki karshen sa ya kyautata miki rayuwa ya kuma baki ladan juriya da kikayi.
Allah sarki Allah yashiga lamuranki
Allahu Akhbar Allah mungode Maka Allah ya kawo Miki mafita
Allah sarki
Allah ya amsa miki
Allah yakawo mafita