Mahangar Zamani kan rayuwar ɗalibai a jami'a

Author Avatar

BBC News Hausa

Joined: Mar 2024
Spread the love

Mahangar Zamani kan rayuwar ɗalibai a jami'a


A cikin shirin mun tattauna da wasu ɗalibai a Jami’ar Bayero da ke Kano kan irin ƙalubalen da suke fuskanta yayin karatu a jami’ar.

source

Reviews

0 %

User Score

0 ratings
Rate This

Sharing

Leave your comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

11 Comments

  1. Dan Allah shirin Mahangar Zamani ya kamata suyi irin wannan shirin da daliban jami'ar jahar kaduna (KASU). Saboda irin mawuyacin hali da suke ci wajen saka lokacin karatu (lectures) da sakin sakamakon jarabawa. Yanzu haka da waya daga cikin daliban da suka gama shekaran data gabata basu san halin da suke ciki ba.

  2. Gaskiya hira yayi kyau. Kuma antattauna akan real problems da suke damun students. Nima student ne a jamiar ina karatun part-time, duk da part-time ne amma mukan zauna kuma mukan fuskanci virtually all matsalolin