Hirar BBC Hausa da Ilhan Omar kan zaben shugaban Amurka na 2024
Haruna Ibrahim Kakangi ya ziyarci jihar Minnesota wace ta kasance ɗaya daga cikin jihohin da ke da muhimmanci a zaɓukan shugaban ƙasar Amurka, ya kuma yi hira da ‘yar majalisar wakilai daga Minnesota, Ilhan Omar.
Ilhan ta shaida masa irin ƙwarin gwiwar da take da shi game da zaɓen shugaban Amurka a mako mai zuwa.
Ilhan, ‘yar jam’iyyar…
source
Click to rate this post!
[Total: 0 Average: 0]
Post Views: 1
I Like ThisUnlike
0
Please Login to Vote
I Dislike ThisUn-Dislike
0
Please Login to Vote
🎉🎉🎉