HADIZA GABON: Aminu Mai Dawayya ya dawo da baya.
HADIZA GABON: Aminu Mai Dawayya ya dawo da baya.
Welcome to Hadiza Aliyu Gabon official YouTube Channel,Hadiza Aliyu Gabon who is also known as “Hadiza Gabon” is a Nigerian actress and filmmaker who acts in both Hausa (kannywood) and English (Nollywood) movies.
Facebook https://www.facebook.com/AdizatouGabon
Instagram https://instagram.com/adizatou
Twitter…
source
Reviews
0 %
Sannu da dawowa, oga Mai dawayyah,ni fans Dinka ne,ko wakokin da ka Yi su a Gabon room show yanzu, Ina dasu a waya ta.
Naji dadi sossai da dawowarka me dawaya❤ ni fans dinka ce
Please contact din mai dawayya
Ammah meye hadin su da rukayya dawayya
Masha Allah
Course din talauci😂😂😂😂😂😂
Dan Allah akawomana buzo Dan fillo Mai kamfanin algaita dub studio
Am so happy for you Mai dawayya
😂😂😂😂
FARIN HIJABI MANYA😂😂
Allah sarki.maidawayya
Masha Allah
Mai guri yazo sai maitabirma yanade aminu maidawayya ikon Allah
Allah sarki hassada babban cuta Hadiza Allah yayi Miki Albarka
😂😂😂Wannan fa santa yake kuma wlh ko maza sunkare bance zata aureka ba dan ba a hayyacin ka kk ba
Munyi farincikin dawowarka
Ina gwanin wani ga nawa
Masha Allah ❤ mey fili ya dawo
Kikawo mana Abdul m Shareef please
Slm hadiza gabon dan allah inason kitemakeni kiban labbar maidawaiya dan allah dan annabi muhammadu
Dan allah kikawo mana sani ahmad pls
❤Aaa👍👍🤳
Course na talauci
I'm happy today,,,, this program yakai super level,,,,Mai dawaiya wlcm back,,we love you
KIKIRA WO SULTAN FIMFASTIRI❤❤
Akwai matsala
Very good ✨✨
Thank you God Blessing for you my love Hadiza Gabon
😢😢
😢😢😢😢
Masha Allah 😂
❤❤❤❤❤❤
Dan allah akawoman Dj Baza please
Gaskiya jifa ne Allah ya kara war ware masa alamari
Allah yabaki miji nagari
😂😂😂😂😂
Wannan firar tayi dadi
Aminou Bayada Alaqa Da Dan Madara Kuwa?
Jifa aka masa Allah sarki 😂😂😂😂
Good morning brother God bless 🙌 🙏
God bless my brother happy
Kaiiiiiiii!!! Harigidofa tayi zafi harnatuna Ina budurwa❤❤❤❤😂😂😂😂😂