Damben Yau A Kano: Ta ɓaci Garkuwar cindo Ya sako Autan Mamman Agaba
Damben Yau A Kano: Ta ɓaci Garkuwar cindo Ya sako Autan Mamman Agaba
Garkuwar Cindo Ya Matsawa Autan Yahayan Tarasa Yayi Rashin Nasara Yau a Kano | Mamman Bahogon Ali Kawoji Ya Sumar da Shagon Alin Tarara Dambe
Barkan ku da zuwa tashar mu ta Dambe, inda muke kawo muku wasannin Dambe na gargajiya daga Kano da sauran wurare! A wannan bidiyon, za ku ga yadda Garkuwar Cindo ya matsawa Autan Yahayan Tarasa har ya…
source
Reviews
0 %
Barkanmu da yanxu fatan alkairi sannan da fatan nasara