Baturen ƙasar Burtaniya ya sha duka a hannun Shagon Yellow Ɗan zuru a gasar dambe a Katsina #africa

Author Avatar

athompson

Joined: Mar 2024
Spread the love

Baturen ƙasar Burtaniya ya sha duka a hannun Shagon Yellow Ɗan zuru a gasar dambe a Katsina #africa


Baturen ƙasar Burtaniya mai suna Mr. Luke Layland, ya sha duka a hannun Shagon Yellow Ɗan zuru a gasar damben da suka fafata a jihar Katsina.

A lokacin gudanar da gasar Shagon Ɗan zuru, ya wahalar da baturen Ɗandamben Mr. Luke inda yayi masa jina-Jina.

Wace shawara zaku bashi a wasa na gaba?

#moresubscribers #hausa #1000subscribers…

source

Reviews

0 %

User Score

0 ratings
Rate This

Sharing

Leave your comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

4 Comments