Yau Asabar 24/8/2024: Gardama Ta kare kafi dan baci dambe Shaaban Ga Shagon mada Damben…
Yau Asabar 24/8/2024: Gardama Ta kare kafi dan baci dambe Shaaban Ga Shagon mada Damben…
Reviews
0 %
This is a demo advert, you can use simple text, HTML image or any Ad Service JavaScript code. If you're inserting HTML or JS code make sure editor is switched to 'Text' mode.
assala ma alem mosbaho kano kagayama kurabakurariba yasake salandanbe wannadanbebatabidda shi kokuma yayihankuridadanben
Gaskiya ba Danbe idan ba guramada
Aslm namijin dunia jamash Ina patan alkhairi agareka ❤❤agayama Dan liti chairman yayi hakurin wannan abu daya paru komi zai wuce insha allahu,kuma koba guramada Lapia lau gidansa zakiyi albarka bi iznillah🤲🤲🤲🤲🤲
Abu daya yakamata Dan liti yayi kawai yace yabashi hutun wata daya kada yayi dambe a ko Ina a najeria Kuma asamai tarar Mai zafi shine gurumada hankalin su zai kwanta saboda yanda gurumada suke yi a gidan dambe Kano Bai dace ayi musu haka ba
Ruwan dake gudu ma bamasha❤❤❤kudu sakk
Dan Allah Muna Bada Hakuri AKn Abuda Alsn Yayi Daliti
Kungani ko
Assalam yagari ni mabiyi jamusne gaskiya ba ama guramada adaltiba so dadama basai nasu allassan ba indai sayi dambe à kano saï an nuna masu wariya
Gaskiya.baikamata.ayi.hakaba.danliti
Allah yakara lfy dan liti wlh Jamia iyaka dambe guramada zama kudawo 😂😂😂
Wannn haukane dan liti ka haukace