30 June 2024 Tafaru Ta kare Yau Alasan ya Rama Kisansa Awajan Bahagon

Author Avatar

Musbahu Kano

Joined: Mar 2024
Spread the love


30 June 2024 Tafaru Ta kare Yau Alasan ya Rama Kisansa Awajan Bahagon


#damben mazaje# African Dambe# Duniyar Dambe# Al Ameen sokoto tv# mazaje trado# Gidan Damben Ali Zuma tv# Kebbi Dambe tv# Dambe unlimited # Dan sokoto tv# Ramadan# Autan mamman# Autan kudawa# Zazu# kaddara# Abuja# Lagos# katsina#Ali Ramos tv#Dambe on live tv# izzarso# Ali nuhu# Abale# Kick boxing # matatar gaskiya# JAMASH Dambe tv# Dambe Abkar…

source

Reviews

0 %

User Score

0 ratings
Rate This

Sharing

Leave your comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

15 Comments

  1. Gaskiya ana yi ma Arewatawa barna,mu kau muna jin dadi.
    An kashe Dogon Dan Bunza,an kashe Shukurana,an kashe dogo na karkarna, an kashe Autan dan Bunza, an kashe Ramadan,an kashe Alasan,an kashe SARKI Ali Kanen Bello.

  2. Wallahi musbahu bakauye ne kai bakasan aikinka ba kana nuna bangaranci a bayyane kai jamus ne kuma alherin da kake samu a hannun iyayen gidan gurumada har ka mutu jamawan bazasu iya baka ba alhajin kowa da kowan da kake takama dashi karka manta guru mada ne

  3. Dan allah musbahu ataimaka naji manca inyana comantre baya warewa yarika bayani cewa wane daga bangare kaza saboda kamar irin mu da muke nesa yau shekarata goma rabona da nigeria kaga irin yaran Nan bazamu sansuba inba ana mana bayaniba Muna godiya

  4. Sin musbahu alhasan yaiyi kisa idan zakayi abukayi adinci saboda garkuwa yayikisa dogon saiqa yayikisa amma baka azasuba ka aza alasan kawai kayisun zuciya dama kanacikin baqinciki tunda kunqi allah yasu kunaji kuna gani gurumada aita allah saiki musbahu kayihanquri bayin gurumada banei yin allah ne hhhhhhhh