16 July 2024 Tuba Yatashi Autan Mamman Da Sarki Garkuwar Cindo Akano Ramadan Ya Tsallake Rijiya Da
16 July 2024 Tuba Yatashi Autan Mamman Da Sarki Garkuwar Cindo Akano Ramadan Ya Tsallake Rijiya Da
#damben mazaje# African Dambe# Duniyar Dambe# Al Ameen sokoto tv# mazaje trado# Gidan Damben Ali Zuma tv# Kebbi Dambe tv# Dambe unlimited # Dan sokoto tv# Ramadan# Autan mamman# Autan kudawa# Zazu# kaddara# Abuja# Lagos# katsina#Ali Ramos tv#Dambe on live tv# izzarso# Ali nuhu# Abale# Kick boxing # matatar gaskiya# JAMASH Dambe tv# Dambe Abkar…
source
Reviews
0 %
@ 0:27…💥what!!!???
Garkuwa bakajin kunya yabugeka sau uku saboda kaga bashi da lfy gaskiya kaji kunya garkuwa
Lafari yacece shi dai, ya gudu yaƙi dawowa
Hannun yafita yake Rawa bayan Lafari yakwata
Masu busa wasan gidan damben kano duk munafukai
Karya Ramadan ya ke tsoro ya ji..
Ya ruga a guge..
Hhhhh Ramadan yaji badadi
Musbahu kano ka gaidamin Autan Mamman Autan Mamman sako daga Haruna sulaiman karamar Hukumar Mai'adua Katsina state Zone daya muka fito da dan gidan Alhaji dan majalissarmu daya da Dan gidan Alhaji Daura Sandamu Mai'adua
Musbahu Kano Dan Allah ka gayawa Jamawa meyasa Ba'a kulada Dan gidan Alhaji Dan gidan Alhaji Dan Dambene Wanda ya gagari gurmada ya buge kowa wallahi
Musbahu Kano kafin Garkuwa ya Kira Auta Yaro ya kamata garkuwa ya tambayi kanshi kisa nawa Yaron Yake binsa ?? Ai wallahi duk Wanda yayi Dambe da Auta bayabin Auta bashin Dambe
Musbahu Kano ka gayawa Garkuwa Akwai kisa Ukku kanshi Auta Ubangidanshine a Harkar Dambe
Musbahu kagayawa aminu irin wannan yasa Femi yayi bakin jini agun Yan kallo
ramadan basa,a yau wai hanu yatashi
Gsky femi munafiki ne wlh
Meyasa lokacin da yakeda lfy karkuwa baya kamashi, hmm wlh koyaki koyaso akwai uku kansa