Yadda nake rayuwa a matsayin mata-maza a Kano

Author Avatar

BBC News Hausa

Joined: Mar 2024
Spread the love


Yadda nake rayuwa a matsayin mata-maza a Kano


Wata mata-maza da ke jihar Kano ta bayyana mana yadda take rayuwa da kuma irin ฦ™alubalen da take fuskanta sakamakon halittarta.

source

Reviews

0 %

User Score

0 ratings
Rate This

Sharing

Leave your comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

20 Comments

  1. Amma baiwar Allah likigane yake zabawa me irin wnn larurar jinsin da yafi daxewa dashi, tunda kinfi San jinsin mace Allah ya sa likitocin suga yiwuwar haka suyi miki akan hakan. Allah sarki, Allah ya baki lpy,