A Faɗa A Cika kan shekaru 25 na dimokraɗiyya a Najeriya
A Faɗa A Cika kan shekaru 25 na dimokraɗiyya a Najeriya
Shirin A Faɗa A Cika ya je jihar Kano don tattaunawa da ƴan jihar kan musamman rawar matasa a mulkin dimokraɗiyya a Najeriya.
source
Reviews
0 %
Yanxu tunubu yaga wannan shirin
There is no progress in this Government. Hunger everywhere.
There is no progress in this Government. Hunger everywhere .
There is no progress in this Government. Hunger everywhere
Allah yagyara mana kasarmu nigeria
Dr. Halima Adamu Allah yasa ki gaji Dr. Halima Adamu wace take shirin lfy a gidan redion Kaduna
Thankyou Dr. Rukaiya with good ideas.
Agaida dakta domin ta ba da mafita daga tushe.
Very highly and excellent important gathering, thank you.
9:17 9:20
Jagaba nefa
Slm
gaskiya shugaban dalibain tarihi kayi magana mai kyau allah ya kara fahimtar damu
Likitoci ina goyan bayan ku da kubar langeriya kuje kasashen wajen domin yi aiki yafi
Duk matsalolin da aka tattauna suna da mahimmanci. Ga mafita: 1. Sai an daina 'dan mowa da Dan bora, wato laifin da wani yayi aka kau da Kai, wani kuma zai Sha azaba. 2. Tako wana bangare na tsare-tsaren gudanar da aiyukan rayuwa da zamantakew, akwai manufa Mai kyau harma a kan ware kudi na musamman Dan wanna manufa, amma wanda akayi domin shi ba ya sani. A karshe, India ba zaa yaki cin hanci da rashwa ba, tofa sai dai muyi ta cibaya.
BBC Hausa a cikin dubaru suna wayer da Kan mutane kafin yan siyasa su Ankara
MASHA.ALLAH TABARAKALLAH ❤❤ WANNAN BEWAR ALLAHN RUKAIYA YUSIF DIN SCHOOL MOMY NACE INATANEMANAN NAYI ZATAN BATA TAREMA ❤GASKIYA NAJI DADIN GANINTA DAN ALLAH ATEMAKAMIN DA NUMBER TA DAN ALLAH
Elrufa’i interview with BBC Hausa
Allah ya sa mudace duniya da lahira
Masha Allah ❤❤❤
Allah ya sinewa democradiya