25/4/2024 Tafaru Ta kare bDamben Gasa Yau Ancire Manyan jiga jigai Alasan Vs Shagon Bahagon kosi
25/4/2024 Tafaru Ta kare bDamben Gasa Yau Ancire Manyan jiga jigai Alasan Vs Shagon Bahagon kosi
#damben mazaje# African Dambe# Duniyar Dambe# Al Ameen sokoto tv# mazaje trado# Gidan Damben Ali Zuma tv# Kebbi Dambe tv# Dambe unlimited # Dan sokoto tv# Ramadan# Autan mamman# Autan kudawa# Zazu# kaddara# Abuja# Lagos# katsina#Ali Ramos tv#Dambe on live tv# izzarso# Ali nuhu# Abale# Kick boxing # matatar gaskiya# JAMASH Dambe tv# Dambe Abkar…
source
Reviews
0 %
Wlh ba,ayi gaskiyaba
Wana dukan inda alasan akima dayafadi yagaji
Masha Allah Amma gaskiya Dan liti se ya gyara meye wani abun rufe yes or no acikin wasa kawai ayi komae a fili
Meyesa Dan Liti Yake Goyan Bayan Jamus Akowani lokaci Wallahi Dan Liti Baiso Kudu Tafito Ba.
Kosilaye ❤
Musbahu ka yadda da damben kosilaye
Gaskiya Dan liti karinka adalci Dan Allah banada nuna sonkay
Gaskiya shagon kosilaye me kyau ne ❤
Alhamdou lillah
Gaskiya wannan YES or NO baiyiba kawai a fadi
hhhh yau ran danliti bai so ba Allah yafisu shida Femi reef 💪