29 June 2024 Kaddarar dambe Ta Afkawa Sarkin Dambe Ali kanin Bello yafadi Akano
29 June 2024 Kaddarar dambe Ta Afkawa Sarkin Dambe Ali kanin Bello yafadi Akano
#damben mazaje# African Dambe# Duniyar Dambe# Al Ameen sokoto tv# mazaje trado# Gidan Damben Ali Zuma tv# Kebbi Dambe tv# Dambe unlimited # Dan sokoto tv# Ramadan# Autan mamman# Autan kudawa# Zazu# kaddara# Abuja# Lagos# katsina#Ali Ramos tv#Dambe on live tv# izzarso# Ali nuhu# Abale# Kick boxing # matatar gaskiya# JAMASH Dambe tv# Dambe Abkar…
source
Reviews
0 %
karfi ba Hikima .
Musbahu wai mine guramada
Jamawa kurike Harkan films dinku Kawai Dambe Sai Dan gado
Up Up Guramada Dukan Kowa 🙅🙅
Duk Wanda ya Baka shawara akan ka gyara sana'ar ka to masoyinka ne. Video din bai yi clear ba.
gorumada kuwa Sarki
Of gurumada kowa sarki Ramadan yagudu
Wai me yasa wanna danban naga yakoma daga jamsu se guramada ne ya naga ba Asaka Yan damban kudu ne ko sun zama mata ne
Dama gonin rikone
Dama gonin rikone
Wahala takai wahala sun kira Ali shima ya fadi 😅😅
Wai yanzu sora waye kuma duk sun fadi 😂😂
Alasan ya jawa jamawa masifa 😂😂😂 guramada sun sako su a gaba
Allah Kara lfy musubaho
Good💪💪🥰
Danliti ne yajamusu gashi kamar anchewa se anyi 10
Haba Musbahu yau Sanata Baki😂😂 har kunne😅
Musbahu Kano video's naka basu yin clear a wadannan kwanaki a gyara Please…
Masha Allah daga Germany 🇩🇪
Jamus Sunfi Shinkafa dadin ce wayo Allah na Gurumada gidan ban kashi Sarkin dambe Yakoma Sarkin kokuwa 3-0 kenan fah 😂😂😂😂🕺🕺🕺
😊😊
😊😊😊
Lalle jamus ta kare gurumada basuda dadi😂😂😂
Gurumada kowa SARKI iyalan Takalafiya
Jamus 😂😂😂😂😂😂😂😂
Har tausayinsu nafaraji
Alhassan akasa
Ramadan akasa
Ga sarki akasa😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😅😅
Ali abunda yake chutar ka Ke nan haka kayyi a dambe warriors Bayan Kowa yaga ka kashe garkuwan dutse Yana kwance a kasa Kuma Kana kaimas duka shiyassa aka Bashi winning
Gurumada sunbige kowa, jamus kowa ya fadi
masu San kunu mushafa ga chiki
❤❤
Rabson munafiki ne bai kaunar gurumada
Up up 💪 Gurumada
Kisa 3 da 0
Hahhh Jamus fa ba labari 😂😂 😂😂
Alhamdulila allah daman jamawa yan fariya ne
Gurumada Dukan Kowa 👊
Wllh jamawa saidai hankuri bakowa wllh jamawa
Gurumada kowa zafiii 🔥🔥🔥🔥
😭😭😭😭
Allah ya kara zafin hanu