28 June 2024 Tafaru Ta kare Dogo Ya Hallaka Ramadan Yau Akano Guramada Suna Ta murna
28 June 2024 Tafaru Ta kare Dogo Ya Hallaka Ramadan Yau Akano Guramada Suna Ta murna
#damben mazaje# African Dambe# Duniyar Dambe# Al Ameen sokoto tv# mazaje trado# Gidan Damben Ali Zuma tv# Kebbi Dambe tv# Dambe unlimited # Dan sokoto tv# Ramadan# Autan mamman# Autan kudawa# Zazu# kaddara# Abuja# Lagos# katsina#Ali Ramos tv#Dambe on live tv# izzarso# Ali nuhu# Abale# Kick boxing # matatar gaskiya# JAMASH Dambe tv# Dambe Abkar…
source
Reviews
0 %
Ramadan baigama faduwaba sai ya yarda baida karfi baida dubara Allah kadai ke da su! Saboda ya cika alfahari!
Hakane bakowa jamus
Hhhhh, Ruwa ba tsaran kwando bane .Yaro in zaka ci kasa ka kiyayi ta Suri .
Slm wayi waye ramadan gariba yaro basikayi labari
Ramadan
😂😂😂
Ramadan Garba yayi kokari wlh
Alhamdulillah 🙏 up dogo
Sauran Alhassan
Allah ya Kara zafin hannu da nasara guramada
Ramadan matsoraci ne… Ya tsaya sai gudu yake
Masha Allah nayi farin ciki dawan nan kisa na dogo
Saura yar mage
Ramadan Bai iya wasar Dogo ba. Shiyasa nakeson Alhasan
Kawai sbd Yana wasane Amma ba warinsa bane
Yaron nan b zayyan Yana birgeni
Yau kagani ko
Wasa yayi kyau amma Ramadan yana tsoron faduwa kuma yana gudu, shi kuma Alhasan yana da karfi kuma da zuciya amma ya kiyaye dogo .
Ayyasa 🤔😂😂😂😂😂
Bakowa bahogon zaiyanu
up up guramada dogon ginga
up up 💪 💪 Gurumada,Dogon ginga kafi karfin yaro
Dogo Maitakwasara Sarkin Dambe. Na Ginga ba sa'an yaro
Dogo Maitakwasara Sarkin Dambe. Na Ginga ba sa'an yaro
Gurumada mun kama da wuta 👹
Shifa wannan yar kyanwar rashin kunyarsa ce ke hadani dashi shiyasa banasonsa
Alhamdulillah dogo kaci mai gida kaci yaronsa
Haba ai ruwa ba sa ar gari ba ne
Masha Allah
Damnen Ramada dadogomaitakwasara
Ramadan yayi kokari wlh
Dama anche mai karfine bekaiba togashi ankusa halakaka 😂😂😂😂😂😂😂
Wallahi Ramadan yayi kokari
Gurumada ba yawa sai yaki.
Ina in rawa🤣🤣🤣🤣🤣
Ramadan ma walahi tsoro ma yake yi
Up gurumada dogo maitakwasara naginga basa ar yaroba
Alhamdulila allah nagode ma na ginga ba'a yaro ba
Muna jindadi amma gaskiya Camara n ku bata kiliya
Aiki yana kyau sosai guramada dogo aiki yayi
Kaji dadin Gurumada, da jamus sukayi kisan nan da an bani da baki
Arewa na ta barazana ga Gurumada sun taru sun kasa kama su
Masha Allah sauran ramuwa ga Alhassan in sha Allah
Allah nagode Maka gaskiya kwana biyu dambe tana yimun Dadi dakyau dogo yaro yataro March Ramadan Daman baya tsayawa gashi dogo yayi me duka Daya
Musbahu dogon ginga akece wa ba dinga ba
Masha Allah 🎉❤
Banji dadiba
Alhamdulillah Naji Da dadi agayawa Wannan Dan Tayin Watan Ramadan Dogo Basa'ansa Bane 😮baharine Abokin yinsa😅😅😅