22 July 2024 Tafaru Ta kare Autan Mamman Yadawo Dambe Yau Ga Yadda Wasan Su yakasance yau Akano
22 July 2024 Tafaru Ta kare Autan Mamman Yadawo Dambe Yau Ga Yadda Wasan Su yakasance yau Akano
#damben mazaje# African Dambe# Duniyar Dambe# Al Ameen sokoto tv# mazaje trado# Gidan Damben Ali Zuma tv# Kebbi Dambe tv# Dambe unlimited # Dan sokoto tv# Ramadan# Autan mamman# Autan kudawa# Zazu# kaddara# Abuja# Lagos# katsina#Ali Ramos tv#Dambe on live tv# izzarso# Ali nuhu# Abale# Kick boxing # matatar gaskiya# JAMASH Dambe tv# Dambe Abkar…
source
Reviews
0 %
Shawara ta ga autan mammman gaskiya yadaina shan sigari pls dan Allah sako daga masoyinka aliyu gambo dan Allah musbahu kano kabashi Shawara 😭😭😭😭😭😭
Hali custom dai ya bada shawara ga autan Mamman
Autan mamamn mugun zare yasaka
Masheki she keshi
Wato shifa Autan Mamman wallahi duk Wanda zaiyi Dambe dashi to Fansa Yake Nema Hannun Auta
Kaicooo Auta Allah Yabaka lafiya
Auta nayi Bakin cikin Jin ciwon da kayi wallahi sai naji kamar hannuna ne Yaji ciwon nayi Bakin Ciki kwarai dagaske Ubangiji Allah yakarama lafiya Auta
Auta Allah Yabaka Nasara
Wai Garkuwa wace irin Fansa kakeso Auta Yabaka mutumin da ya kasheka har sau Ukku to wace irin Fansa kake Nema ???
Masha Allah muna kallo daga Germany 🇩🇪🇳🇬
Gaskiyane mazaje Allah saka
Auta Allah yabamu sa.a darabo Mai,amfani
👍👍👍🤲
Wayon autan mamman ya kare😂😂😂
👍👍👍👋
Sorry auta maman Allah ya kara lafiya 😢😢😢
Guidan dambé kanno kokabougué wannda aké so kayi aikin banza😂😂
Nasara
Ya Allah kabawa garkuwar cindo
Kawai an hanamu kisanmu
Gaskiya mu jamawan jihar kebbi state bamuji dadin dawowan autan maman dambe ba