15 September 2024 YAU LAHADI ALASAN YA SUMAR DA ALI KANIN BELLO A (DAMBE WARRIORS) YA CI MILIYAN ƊA
15 September 2024 YAU LAHADI ALASAN YA SUMAR DA ALI KANIN BELLO A (DAMBE WARRIORS) YA CI MILIYAN ƊA
Reviews
0 %
Dambe warriors shirme dai Kawai
Ali my Man why nah❤
Good bashari nanabri kahtan lasgas Nigeria aulbrga
Yayikyau
Allah ya tsinewa dembe Warriors
Allah yakarawa annabi Muhammadu s,a w❤daraja amin
Sai da ke alasan babba yaro allah yabaka sa'a nawa❤❤❤
To gida da gida allah yabawa mai rabo sa'a ameen ya allah
Gaskiya babu keja wlh anan
Sarkin Dambe mara hikima
Habadai dambe wlh Alasan bayason kashe ali kanenbello gaskiyane saboda yasamudama amma yaki domin bayason yayimishi mugunyar kisa shiyasa yayi amfani da point 😂😂❤
Kejace kawai
Ali bakada yaji
Damben keja akayi mungani
Wato dambe warriors abin yakoma shirme dole mu fara hutar da data tamu Allah ya kiyaye
Up Alhassan
Alhmdullh ni gurumada ne amma nafisan alasan yayi nasara